NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

SHAWARA ZUWA GA YAN MATA 2

ASSALAMU ALAIKUM

Shawara ga 'yan mata

1.sister, duk son da zaki nuna wa saurayinki
karyawuce son da kike ma Allah da ma'aiki
(SAW) kiji tsoron Allah ki kiyaye mutuncinki.

2.sister, kisani a sharudan soyayya babu wani
abu mai kama da sabon Allah aciki.

3.sister, kisani duk duniya babu abnda diya
mace take alfahari dashi kamar budurcinta
sbd shine mutuncinta, dan haka karki bari
soyayya ko kwadayi yasaki ki dauki
mutuncinki kibayar ma wanda Allah ya haneki
ki vashi.

kisani mutuncinki yafi duniya da
abnda yake cikinta muhimmanci.

4.sister, kisani wlh dayawa mazan yanzu
suna gane budurcin diya mace tundaga daren
farko kuma bawai dan sun taba sanin diya
mace ba saidai kawai sunaji anacewa......

4.sister, kisani dukwanda ta dauki mutuncinta
tabayar ma saurayi wallahi tallahi kice ni
Muhd D/z nace baze auretaba idan kuma
harya aureta to wallahi baza adauki lokaciba
za'afara samun sabani wanda zai kaiga dole
arabu.kuma kisani daga lokacin rayuwarki ta
nakasa wlh bazaki iya gyarawaba.

5.sister, kisani darajarki dakuma mutuncinki
shine budurcinki.

6.sister, daga qarshe inaso kisani ko a kur'ani
Allah cewa yayi (wala taqrabuzzina innahu
fahishatan.........) kinga baice "kada mu
aikata zinaba" cewa yayi "kada ma
mukusanceta" abnda wannan aya kenufi shine
idan har mutum yazo kusa da ita to lallai zai
aikata (Subhanallah) Allah yakiyaye.

Dan
Allah sister ki kula da mutuncinki kuma kiji
tsoron Allah.

Idan kin/kasamu wannan sako
dn Allah ki/ka tura wa sauran 'yan uwa
musulmi daga karshe nake cewa Allah yasa
mufi qarfin zuciyarmu.

wannan shine part 1

Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts