NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

KALMAR DA DANAMIJI YAFISO

KU MATSO KU JI MATAN SIRRI
Babbar kalmar da Namiji yafiso itace
1=Nagode nagode naji dadin ganin abinda kasiyo saboda ka faranta raina.


2= kasan wani abu duk sanda na kalleka zuciyata na samun nutsuwa fiye da tunaninka.


3=Bantaba tunanin zan sami miji kamar kaba domin samun namiji kamarka sai antona.


4=Duk sanda na kalli 'ya 'yana na kanji wani dadi na musanman,badan komaiba said dan na iya zabar misu uba na gari
5=Hakika ashekar da'aka daura mana aure banga macen da tai nasarar miji irinaba.


6=Ban taba ganin jarumin Namiji arayuwataba sama da Kai,ko a firm ko a jarida.


7=Samun Namiji kamarka sai an bi kasashe sama da dubu kafin a samo tamkarka.


8=Banta tunanin ni 'yar baiwaceba har saida na aure,domin samunka baiwane.
9=Tunda nake ko a mafarki ban taba mafarkin namiji me kyankaba.


10=kaifa zakine samunka sai me nasara da sa'a dan haka na farauto alkairi.

KIMASA KIRARI KAMAR HAKA......
1=Tafiya dakai ilimi.
2=Zama dakai baiwa.
3=Haduwa dakai alkairi.
4=Magana dakai ni'ima.
5=kallanka farin niki.
6=Auranka dacene.
7=Ganinka nasarane.
8=Ma'amala dakai arziki.
9=Murmushinka haskene
10=Rabuwa dakai ganganci.

IN KIN MAI LEFI KI BA SHI HAKURI
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts