NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

AMFANIN TAFARNUWA GA MATA......

Idan mace tana ciwon mara ko ciwon ciki alokacin al’ada ko jinin yarikayi mata wasa, tasamu zuma cokali 5 tahada da man tafarnuwa cokali 2, in an hada sai tarika sha cokali 1 dasafe 1 da yamma,
MATAR DA JINI YAKI DAUKE MATA tarika shan man tafarnuwa rabin karamin cokali sau 4 arana.
RIGA KAFIN CIWON NONO GA WACCE TA HAIHU; Anacin
dabino guda 7 asha man tafarnuwa karamin cokali sau 1 arana kwana uku.
DAUREWAR CIKI
KO MARA BAYAN HAIHUWA; Asamu ruwa mai zafi kofi 1 azuba man tafarnuwa karamin cokali asha sau 1 kwana 3.
YAWAN LALACEWAR CIKI KO
YAWAN BARI; asamu kwan agwagwa asoya da man tafarnuwa abaiwa matar taci sau 2 arana kwana 7.
TSAWON GASHI DA HANASHI
KAKKARYEWA; Asamu man kwakwa ahada da man zaitun da man tafarnuwa arinka shafawa akai, amma man tafarnuwa 50% za,asa sauran
kuma 100&… Allah yasa mudace…zan kawo wasu da yarda Allah
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts