NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel

ADDININMU NASIHA 1WANDA YA KAFA SUNNA KYAKKYAWA KO HANYA MUMMUNA

Allah ta'ala yace; Mun Sanya su shugabanni suna shiryar da mutane da umarninmu. Kuma mu kayi musu wahayi aikata alkairi, da tsayar da sallah da bayar da zakka, kuma sun kasance masu bauta a garemu (Surar Anbiya'i)

Manzon Allah (s.a.w) yace duk wanda ya kafa kyakkyawar hanya a musulunci, to kuwa yanada ladan hakan, da ladan duk wanda yayi aikin da ita a bayansa, kuma ba da an tauye wani abu ba daga nauyin ladan.

(Muslim ya ruwaito shi)
Related Posts
Mr. Naxee
I Am Nazeer Naxee CEO/Founder Of ArewaFresh Blog. Thank You!

Related Posts