💐💐💐 *SIRRIN YA MACE GROUP *💐💐💐
KIWON LAFIYA 💊💊💊
*admin maijidda bello *✍️
*ABUBUWANDA KE HADDASA RASHIN ISASHEN RUWAN NONO GA MATA MASU SHAYARWA *
1.endocrine hormone problems
2.breast surgery
3.rashin cin abincii yayin kwanciya
4.rashin cin isashen abincii me Gina jiki
5.yawan shan maganin gargajiya
6.yawan amfanida maganin family planing
7.yawan shan magani bada izinin likitaba yayin shayawarwa kamar ampiclox cloxacilline
e.t.c .