NXBpuAZjdZs2pK1hTXWNbChD8gXUeLhCEbFxYYDh
Showing posts from March, 2018
Show all

MECECE KUNYA

KUNYA DUKKANSHI ALKHAIRI NE! ‎ الحياء كله خير Kunya Yana daga cikin abunda mutanen wannan zamani (da dama daga cikin mu) muka rasa, daga ...

ADDININMU NASIHA 1

WANDA YA KAFA SUNNA KYAKKYAWA KO HANYA MUMMUNA Allah ta'ala yace; Mun Sanya su shugabanni suna shiryar da mutane da umarninmu. Kuma mu ...

MATSALAR TUSAR GABA

*MATSALAR TUSAR GABA PART II* 👉🏻Wadan su mata suna fama da wannan matsala ta tusar gaba wato iska ya dinga fita daga gabar mace a ...

YADDA AKE HADA HUMRA FARA, BAKA, CULUCTURE, TURAREN WUTA. NA KAYA DA NA TSUGUNO*

💐💐💐 *SIRRIN YA MACE Group *💐💐💐 SANA'A *YADDA AKE HADA HUMRA FARA, BAKA, CULUCTURE, TURAREN WUTA. NA KAYA DA NA TSUGUNO* *adm...

HADADDUN LEMUKAN ZAMANI

HADADDUN LEMUKAN ZAMANI (1) LEMON DANKALI DankalinHausa,Madara,Sugar,Yadda Za ki hada shi ne: zaki sami da...

SAI KUNNIN MAIGIDANA YAYI MOTSI

SAI KUNNIN MAIGIDANA YAYI MOTSI //4 WAINAR NAMA DA KWAI DA DANKALI INGREDIENTS: •Nama yanka 10 •kwai guda 5 •...

Hanyoyin Taimakon Rage Kitse Na Jiki

Kwararru sun bayyana hanyoyin rage kitsen jiki da yake haifar da hawan jini WASHINGTON, DC — Liki...

Amfani da tafarnuwa wajen magance rubewar hakori......

Amfani da tafarnuwa wajen magance rubewar hakori... Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa cikin wannan fili. A wannan makon na kawo mu...

AMFANIN TAFARNUWA GA MATA......

Idan mace tana ciwon mara ko ciwon ciki alokacin al’ada ko jinin yarikayi mata wasa, tasamu zuma cokali 5 ...

Ina da ciki menene ya kamata in yi- ko kuma kada in yi- domin kula da kaina da jaririn dake ciki na? (chigabawa)

Ki kiyaye wadannan umarni domin kula da lafiyarki da ta jaririn dake girma a cikinki Ki kiyaye wadannan umarni domin kula da lafiyarki...

MUHIMMANCIN ZUWA AWO.....

Bisa ga masana, abu ne mahimmi ga mata masu ciki, ko kuma tsammanin yin ciki, su shirya domin yin riji...

MATA MASU CIKI... KWANCIYAR DAKESA ARASA ABINDA ZAA HAIFA.....

An shawarci mata su dinga kwanciyar kaikaice a lokacin da cikinsu ya kai wata shida, domin hakan zai taimaka wajen hana haihuwar da ba...

SAURIN IZALI 3

TAMBAYA: - Wacce mijinta yake saurin inzali kafin buqatarta ta biya mai yakamata suyi don maganin matsalar AMSA: - Gaskiya wa...

GA MASU SAURIN IZALI

INA MASU MATSALAR SAURIN KAWOWA A LOKACIN JIMA'I ??? To ku karanta wannan. Maigida bai kamata kafara tunanin biyan buq...

MAGANIN SAURIN IZALI

MAGANIN SAURIN KAWOWA (RELEASE) ALOKACIN JIMA'I MATSALAR DA TAZAMA RUWAN DARE KENAN AGUN MA...

SHAWARA ZUWA GA YAN MATA 2

ASSALAMU ALAIKUM Shawara ga 'yan mata 1.sister, duk son da zaki nuna wa saurayinki karyawuce son da kike ma Allah da ma'aiki (SAW...

SHAWARA ZUWA GA YAN MATA

Kowace mace bata so ace tayi aure ta fito,sannan kowace mace takanso tayi alfahari da uban ya’yanta a samesh...

HASKEN FATA CIKIN KANKANIN LOKACI

Yadda za a kara hasken fata cikin kankanin lokaci... Fatar jiki na daya daga cikin ababen dake kar...

HADIN GYARAN FUSKA

Muhimmancin hadin da ake yi wa fuska da yadda ake hada su... Hadin da ake yi wa fuska na nan da dama. Ya kamata zuwa yanzu masu karatu...

AMFANIN YA'YAN ITACEWAJAN GYARAN FATA

Amfani da ‘ya’yan itace don gyaran fata... Kowace mace ba ta so a ce ta tsufa duk yawan shek...

MAIDA TSOHUWA YARINYA

A kowane lokaci yakamata ace matasa su zama masu tunani don kirkiro wata hanya da zasu samarma kansu abunyi, yafi kamata ace kowane mahaluki...

MATAKAN DAXAKIBI WAJAN YIN ZANEN LALLE

💐💐💐 *SIRRIN YA MACE GROUP *💐💐💐 *admin maijidda bello *💋 GYARAN JIKI 💄 💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅💅 Matakan da za...

AMFANIN LALLE AGAREKI

AMFANIN LALLE DA IRIN MUHIMMANCINSA AWAJAN DAN ADAM GA KADAN DAGA CIKI 1: Ana dafa ganyen lalle ko garinsa da ruwa mace tashiga Na mintuna 1...

FARFESUN TALIYA

💐💐💐 *SIRRIN YA MACE GROUP *💐💐💐 *admin maijidda bello*✍️ FILLIN GIRKE GIRKE 🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘 *FARFESUN TALIYAR HAUSA ...

MAGANIN ULCER NA SADIDAN

MAGANIN CIWON ULCER (GYAMBON CIKI . / 05-06-2018 Yan uwa masu daraja da daukaka ganin yadda Azumi ya gabato wanda muke saran gobe ko jibi ...

LIBIYAN COUS COUS

R 💐💐💐 *SIRRIN YA MACE GROUP *💐💐💐 *admin maijidda bello *✍️ FILIN GIRKE GIRKE 🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘 *LIBYAN COUS COUS* Hadadden kusku...

DAN WAKEN SHINKAFA DA FILAWA

💐💐💐 *SIRRIN YA MACE GROUP*💐💐💐 *admin maijidda bello *✍️ FILIN GIRKE GIRKE🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘 *Danwaken Shinkafa da Fulawa (Flour)* Po...

AMFANIN KANKANA GA MAAURATA

R 💐💐💐 *SIRRIN YA MACE GROUP *💐💐💐 ✍️ *admin maijidda bello *. & ✍️ *jeeddatulkhari* NI'IMA✔️ SIRRIN KANKANA🍉🍉🍉...

GYARAN NONO

👙👙👙. GYARAN JIKI..👙👙👙 👇 ✍ *admin maijidda bello* ✍ Aslm matan sirri barkanku dasake kasancewa damu acikin shirinmu maisu...

ABUBUWAN DAZAKIYI DON FARANTAWA MIJINKI RAI

Abubuwa 10 da mata za su yi don faranta wa mijinsu * * *   Abubuwa 10 da mata za su yi don faranta wa mijinsu... Kamar yadda a kullum ba a ...

KALMAR DA DANAMIJI YAFISO

KU MATSO KU JI MATAN SIRRI Babbar kalmar da Namiji yafiso itace 1=Nagode nagode naji dadin ganin abinda kasiyo saboda ka farant...

Ka San Jikinka: Makomar Abinci A Cikin Mutum

Yau idan Sarkin ya so, zan fara bayani kan makomar abinci a ciki, tun daga abubuwan da suke faruwa ga abinci a baki, har ya zuwa dubura. Nar...

KA SAN JIKINKA: Makomar Abinci A Cikin Mutum (2)

Satin da ya wuce, mun tsaya ne akan tafiyar abinci cikin karamin hanji. A inda nake cewa Ana wuce sashen farko na karamin hanji, sai a ci ka...

ZUWA GA MATAN AURE

Da sunan ALLAH mai gamammiyar rahama mai jinkai, tsira da aminci su tabbata ga Annabin rahama, Annabi Muhammadu (SAW) da alayansa, da saha...

YANDA AKE MEATPIE

💐💐💐 *SIRRIN YA MACE GROUP *💐💐💐 *admin maijidda bello *✍️ *Abubuwan hadawa* Nikakken nama (minced meat) rabin kilo Fulawa kilo da...

YANDA AKE ALAWAR MADARA

💐💐💐 *SIRRIN YA MACE GROUP *💐💐💐 *admin maijidda bello*✍️ FILLIN GIRKE GIRKE 🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘🥘 *Tuwon madara*😋😋😋 Kay...

Random